IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kasim ya gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi da kuma shugaban majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Qalibaf.
Lambar Labari: 3492814 Ranar Watsawa : 2025/02/27
Sheikh Zuhair Jaeed a hirarsa da Iqna:
IQNA - Babban jami'in kungiyar Islamic Action Front na kasar Labanon ya jaddada cewa: Shahidi Raisi mutum ne na musamman kuma babban misali na jami'in da yake riko da ka'idojin Musulunci da koyarwar kakansa manzon Allah (SAW) kuma mai goyon bayansa. dukkan al'ummar duniya da ake zalunta da 'yantacciyar kasar, musamman al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3491225 Ranar Watsawa : 2024/05/26
A wata ganawa da ya yi da ministan harkokin wajen kasar Iran, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jaddada rawar da Janar Soleimani ke takawa wajen tabbatar da tsaron yankin ta fuskar yahudawan sahyoniya da ta'addanci.
Lambar Labari: 3489739 Ranar Watsawa : 2023/09/01
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524 Ranar Watsawa : 2021/01/04
Muhammad Jawad Zarif:
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif y ace za su kai karar amurka a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya kan zargin Iran da ta yin a bayar da makamai.
Lambar Labari: 3482218 Ranar Watsawa : 2017/12/20